ha_2ki_tn_l3/13/10.txt

18 lines
631 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "A shekara ta talatin da bakwai na Yowash sarkin Yahuda",
"body": "\"Bayan Yowash ya yi mulkin Yahuza kusan shekara 37\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "mulkin Yehoash ɗan Yehoahaz ya fara kan Isra'ila a Samariya",
"body": "\"Yehowash ɗan Yehoahaz ya ci sarautar Isra'ila a Samariya\" "
},
{
"title": "Yehowash",
"body": "Wannan sarki ne a Isra'ila wanda mahaifinsa shi ne Yehoahaz (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ya yi abin mugunta a fuskar Yahweh",
"body": "uskar anan na wakiltar tunani ko hukumcin Allah.AT: yayi abin mugunta a fuskar Yahweh.(Duba : figs_metaphor)"
}
]