ha_2ki_tn_l3/14/01.txt

22 lines
1.0 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "A shekara ta biyu ta Yehoash ɗan Yehoahaz, sarkin Isra'ila",
"body": "\"A lokacin da Yehowash ɗan Yehowahaz ya yi sarautar Isra'ila shekara biyu.\" "
},
{
"title": "Amaziya ɗan Yo'ash, sarkin Yahuda, ya fara mulki",
"body": "\"Amaziya ɗan Yowash, sarkin Yahuda, ya fara mulki\""
},
{
"title": "Yana shekara ashirin da biyar sa'ad da ya fara sarauta",
"body": "\"Yana da shekara 25 lokacin da ya zama sarki\" (Duba : translate_numbers)"
},
{
"title": "ya yi mulki na tsawon shekara ashirin da tara a Yerusalem",
"body": "\"ya kasance sarki a Yerusalem shekaru 29\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "Ya yi abin da ke da kyau a fuskar Yahweh, duk da haka ba kamar Dauda mahaifinsa ba",
"body": "Anan “idanun Yahweh” suna nufin gabansa, idanunsa kuma suna nufin hukuncinsa. AT: \"Amaziya ya aikata abubuwa da yawa waɗanda suka faranta wa Yahweh rai, amma bai aikata abubuwa da yawa waɗanda suka gamshi Yahweh kamar yadda Sarki Dauda ya yi ba\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]