ha_2ki_tn_l3/14/01.txt

22 lines
764 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "A shekara ta biyu ta Yehoash ɗan Yehoahaz, sarkin Isra'ila",
"body": "\"A lokacin da Yehowash ɗan Yehowahaz ya yi sarautar Isra'ila shekara biyu.\" "
},
{
"title": "Amaziya ɗan Yo'ash, sarkin Yahuda, ya fara mulki",
"body": "\"Amaziya ɗan Yo'ash, sarkin Yahuda, ya fara mulki\""
},
{
"title": "Yana shekara ashirin da biyar sa'ad da ya fara sarauta",
"body": "shekara biyar saanda ya fara mulki**- yana da shekara 25 lokacinda da ya zama sarki (Duba : translate_numbers)"
},
{
"title": "ya yi mulki na tsawon shekara ashirin da tara a Yerusalem",
"body": "shekara tara a Yerusalem***- ya yi mulki a Yerusalem na shekara 29((Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "Jehoaddan",
"body": "(Duba: translate_names)"
}
]