ha_2ki_tn_l3/07/16.txt

18 lines
746 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "kwashe ganima",
"body": "Wannan yana nufin ɗaukar abubuwa daga sojojin da aka yi nasara. "
},
{
"title": "Domin haka aka sayar da awon alkama a shekel ɗaya da kuma awon sha'ir biyu a shekel",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Don haka mutane suka sayar da mudu na lallausan gari na shekel da mudu biyu na sha'ir a bakin shekel\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "kamar yadda maganar Yahweh ya faɗa",
"body": "Anan \"kalma\" tana wakiltar Yahweh. Fassarar ta dabam: \"kamar yadda Yahweh ya faɗa\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "aka tattake shi",
"body": "Taron mutanen na ta suari su je ga abincin a sansani sai suka kãda hafsan suka tattake shi ya mutu."
}
]