ha_2ki_tn_l3/07/16.txt

14 lines
552 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "kwashe ganima",
"body": "wannan na nufin kwashe kaya daga sojojin da aka ci nasara da su"
},
{
"title": " Domin haka aka sayar da awon alkama a shekel ɗaya da kuma awon sha'ir biyu a shekel",
"body": "za mu iya cewa. AT: \"sai mutane suka sayar da garin alkama a shekel da kuma awon sha'ir a shekal\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "awa na garin alkama ... awo na sha'ir",
"body": "A nan kalmar \"awo\" an fassara kalmar \"seah\" wanda awo ne na bushashe kusan lita 7. AT: \"lita 7 na garin alkama ...\""
}
]