"body": "\"Zan rinjayi tunanin sa\" ko \"Zan sa shi yin wani ra'ayi daban.\" Anan “ruhu” mai yiwuwa yana nufin halinsa ne da tunanin sa, maimakon nuna ruhu."
"body": "\"Fãɗi da takobi\" magane ne don kashe shi. AT: \"Zan sa shi ya mutu da takobi\" ko kuma \"Zan sa wasu mutane su kashe shi da takobi\" (Duba: figs_metonymy)"