"body": "\"Zan rinjayi tunanin sa\" ko \"Zan sa shi yin wani ra'ayi daban.\" Anan “ruhu” mai yiwuwa yana nufin halinsa ne da tunanin sa, maimakon nuna ruhu."
"body": "\"Fadi da takobi\" babban abu ne don kashe shi. Watau fassarar: \"Zan sa shi ya mutu da\ntakobi\" ko kuma \"Zan sa wasu mutane su kashe shi da takobi\" (Duba: [["