"body": "Elesha yayi amfani da wannan tambayar ya Jaddada cewa Yahweh ya nuna masa abinda Gehazi ya yi. za a iya rubuta wannan a matsayin sanarwa. AT: \"ya kamata ka gane ruhu na zai ganka lokacin da Na'aman ya tsayar da karusansa ya yi magana da kai.\" (Duba: figs_rquestion)"
"title": "ko wannan ne lokacin karɓar kuɗi ... bawarori mata",
"body": "Elesha ya yi amfani da wannan tambayar ya jaddada cewa wannan ba lokacin karɓar kyautai bane. za a iya sashi a matsayin sanarwa. AT: \"wannan ba lokacin ƙarɓar kuɗi bane ... bawarori mace\" (Duba: figs_rquestion)"
"body": "Wannan na magana ga Gehazi da zuriyarsa za su sami kuturta kamar an ɗauko ta Na'aman ne an ɗora ma Gehazi. AT: \"\"kai da zuriyarka zaku sami kuturta, kamar yadda Na'aman ya ke da kuturta\""
"body": "Wannan maganar \"gabansa\" na nufin inda Ekesha zai iya ganinsa. Wannan na nufin ya fita daga ɗakin da inda Elesha yake. AT: \"lokacin da Gehazi ya fitA \""