"title": "Ashe ruhuna baya tare da kai ne a lokacin da mutumin ya juyo da karusarsa domin ya gamu da kai?",
"body": "Elesha yayi amfani da wannan tambayar ya Jaddada cewa Yahweh ya nuna masa abinda Gehazi ya yi. za a iya rubuta wannan a matsayin sanarwa. AT: \"ya kamata ka gane ruhu na zai ganka\""