"body": "Anan kalmar \"gaban\" Iliya na wakiltar hukuncinsa ko kimantawa.. Shugaban sojojin na roƙon Iliya ya bar su a raye. AT: \"ina roƙon ka ka kula da raina ... zama mai daraja a gare ka amma ba kashe mu ba\" (Duba: figs_metaphor da figs_explicit)"