"body": "Anan aganar \"gabanka\" na nufin abinda Iliya yayi tunani. Shugaban sojan na roƙon Iliya ya bar su a raye. AT: \"ina roƙon ka ka kula da raina ... zama mai daraja a gare ka amma ba kashe mu ba\" (Duba: figs_metaphor da figs_explicit)"
"body": "A nan shugaban sojan na ƙara roƙon Iliya ya nuna masu jinƙai ya bar su a raye kada ya kashe shi. AT: \"ina foƙon ka ka ji tausayi na!\" (UDB) ko \"yi haƙuri ka bar ni\" (Duba: figs_explicit)"