"body": "Yin tafiya yana wakiltar halaye da ayyuka. AT: \"Sarki Ahaz ya yi yadda sarakunan Isra'ila suka yi\" ko \"ya aikata abubuwan da sarakunan Isra'ila suka yi\" (Duba: figs_metaphor)"
"body": "Waɗannan alumman ƙasar sun gudu kamar yadda Isra'ilawa suka koma ƙasar. Ana iya\nbayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayani. AT: \"a gaban mutanen Isra'ila da suka koma cikin ƙasa\" ko \"kamar yadda mutanen Isra'ila suka koma ƙasar\" (Duba: figs_explicit)"