ha_2ki_tn_l3/16/03.txt

22 lines
1.2 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "ya yi tafiya a hanyar sarakunan Isra'ila",
"body": "Yin tafiya yana wakiltar halaye da ayyuka. AT: \"Sarki Ahaz ya yi yadda sarakunan Isra'ila suka yi\" ko \"ya aikata abubuwan da sarakunan Isra'ila suka yi\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "yana bin ayyukan ban ƙyama na al'ummai",
"body": "Anan \"bin\" yana wakiltar aikata abin da wasu sukeyi. Watau fassarar: \"kwafa abubuwa\nmasu banƙyama da sauran al'umman suka yi, al'ummai\" (Duba: [["
},
{
"title": "al'ummai",
"body": "Kalmar \"al'ummai\" tana wakiltar mutanen wasu al'ummai. Anan yana nufin mutanen\nal'umman da suka rayu a waccan ƙasar. Watau fassarar: \"mutanen wasu al'ummomi\"\n(Dubi:"
},
{
"title": "waɗanda Yahweh ya fitar daga gaban mutanen Isra'ila",
"body": "Waɗannan alumman ƙasar sun gudu kamar yadda Isra'ilawa suka koma ƙasar. Ana iya\nbayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayanin a bayyane. Fassara ta musanya: \"a gaban\nmutanen Isra'ila da suka koma cikin ƙasa\" ko \"kamar yadda mutanen Isra'ila suka koma\nƙasar\" ("
},
{
"title": "awurare bisa tuddai da ƙarƙashin kowanne koren Itace",
"body": "Waɗannan wurare ne waɗanda al'ummomin sauran al'ummai ke bauta wa allolinsu na\nƙarya."
}
]