"title": "Dukkan mutanen Yahuda suka ɗauki Azariya, wanda ke shekara goma sha shida, suka maida shi sarki a madadin mahaifinsa Amaziya",
"body": "Wannan janar ne. Wataƙila wasu mutane ba sa son shi ya zama sarki. AT: \"Mutanen Yahuda sun ɗauki Azariya wanda ke shekara 16, suka maida shi sarki a madadin mahaifinsa Amaziya\" (Duba: figs_hyperbole)"
"body": "Azariya bai yi wannan kaɗai ba. AT: \"Azariya ne ya ba da umarnin a sake gina Elat\" ko \"Azariya ce ta lura da sake gina Elat\" (Duba: figs_synecdoche)"