"title": "Dukkan mutanen Yahuda suka ɗauki Azariya, wanda ke shekara goma sha shida, suka maida shi sarki a madadin mahaifinsa Amaziya",
"body": "Wannan janar ne. Wataƙila wasu mutane ba sa son shi ya zama sarki. AT: \"Mutanen Yahuda sun ɗauki Azariya wanda ke shekara 16, suka maida shi sarki a madadin mahaifinsa Amaziya\" (Duba: figs_hyperbole)"
"body": "Azariya bai yi aiki shi kadai ba . AT:\" Azariya ne wanda ya umurcesu da sake gina Elat ko Azariya ne wanda ya jagoranci aikin gina Elat (: figs_synecdoche)"