ha_2ki_tn_l3/19/25.txt

14 lines
626 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Wannan ya ci gaba da maganar Yahwehi ya faɗa wa bakin annabi Ishaya, game da sarki Hezekiya da sarki Sennecherib. (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Ba ka taɓa jin yadda na ƙudura shi da daɗewa ba, na kuma yi shi tun zamanin zamanai ba?",
"body": ""
},
{
"title": "ciyawa a rufi ko a fili, da aka ƙone kafin ta yi girma",
"body": "wannan cigaba ne na missalai domin kwatanta kumamancin Asiriyawa wanda yayi kama da ganye da ke yonkonewa a cikin mawuyancin hali.AT: \"kamar ciyawa kafin ya rika\" ko 2) ciyawa kafin ya girma \"(duba: figs_metaphor)"
}
]