ha_2ki_tn_l3/19/25.txt

10 lines
518 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "muhinmim bayyani",
"body": "cigaba damaganar Yahweh daga bakin annabi Ishaya zuwa sarki Hezekiya game da sannekereb . an yi anfani da layi domin rubuce rubuce a (duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "ciyawa a rufi ko a fili, da aka ƙone kafin ta yi girma",
"body": "wannan cigaba ne na missalai domin kwatanta kumamancin Asiriyawa wanda yayi kama da ganye da ke yonkonewa a cikin mawuyancin hali.AT: \"kamar ciyawa kafin ya rika\" ko 2) ciyawa kafin ya girma \"(duba: figs_metaphor)"
}
]