"body": "Kalmomin \"kwamandojin na ɗari-ɗari \" wataƙila lakabi ne na babban jami'in sojan sama. Ma'anar mai yiwuwa ita ce 1) kalmar \"ɗaruruwan\" tana wakiltar dai-dai adadin sojojin da kowane ɗaya daga cikin waɗannan shugabannin ya jagoranta.\nAT: \"kwamandojin sojoji 100\" ko 2) kalmar da aka fassara a matsayin \"ɗaruruwan\" ba wakiltar adadi dai-dai bane, amma sunan rukunin sojoji\nne. AT: \"kwamandojin rundunonin soja\" (Duba: translate_numbers)"