ha_2ki_tn_l3/11/04.txt

18 lines
745 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Mahadinn Zance:",
"body": "An ci gaba da labarin abin da ya faru bayan an ɓoye Yowash ɗan sarki Ahaziya a cikin haikalin bayan an kashe sauran zuriyar Ahaziya. cigaba da labarin abin da ya faru da bayan da a ɓoye Yoash dan sarki Azahiya a cikin haikali bayan da aka kashe duk zuriyar Sarki Azahiya"
},
{
"title": "A shekara ta bakwai",
"body": "\"A shekara ta bakwai na mulkin Ataliya \" ko a shkara ta bakwaid da Ataliya ke mulki\"(Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "Yeho'iada",
"body": " Babba firist (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "ya kawo su wurinsa,",
"body": "Yeho'iada babban firist ya sa sojojinsa su zo wurin sa a haikali. AT: \"ya kawo su wurinsa cikin haikalin Yahweh\""
}
]