"body": "Kalmomin \"Ful sarkin Asiriya\" yana wakiltar Ful da rundunarsa. AT: \"Ful sarkin Asiriya ya zo tare da rundunarsa zuwa ƙasa\" (Duba: figs_synecdoche)"
"body": "Kalmomin \"gãba da\" karin magana ne ma'anar kai hari ne. “ƙasar” tana nufin ƙasar\nIsra’ila kuma tana wakiltar mutanen da suke zama. AT: \"ya zo da rundunarsa don su yi yaƙi da Isra'ila\" (Duba: figs_idiom da figs_metonymy)"
"body": "\"Talanti 1000 na azurfa.\" Kuna iya juyar da wannan zuwa ma'aunin zamani. AT: \"kilo talatin da dubu uku na azurfa\" ko \"ton dubu talatin da uku na azurfa\" (Duba: translate_numbers da translate_bmoney)"
"body": "Kuna iya juyar da wannan zuwa ma'aunin zamani. AT: \"giram ɗari shida na azurfa\" ko \"kashi uku bisa ɗari na kilo na azurfa\" (Duba: translate_bmoney)"