"body": "Zai iya bayyana a fili cewa wannan shekara ta goma sha bakwai ta mulkinsa. AT: \"A shekara ta 17 ta mulkin Feka ɗan Remaliya\" (Duba: figs_explicit da translate_numbers)"
"body": "Idanu suna wakiltar gani, da gani suna wakiltar tunani ne ko hukunci. AT: \"abin da ke daidai cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh Allahnsa ya ga ya yi dai-dai\" (Duba: figs_metaphor)"