ha_2ki_tn_l3/16/01.txt

18 lines
715 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "A shekara ta goma sha bakwai ta Feka ɗan Remaliya",
"body": "Zai iya bayyana a fili cewa wannan shekara ta goma sha bakwai ta mulkinsa. AT: \"A shekara ta 17 ta mulkin Feka ɗan Remaliya\" (Duba: figs_explicit da translate_numbers)"
},
{
"title": "Feka ... Remaliya",
"body": "Waɗannan sunayen mutum ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Bai yi abin da ke dai-dai a fuskar Yahweh Allahnsa ba",
"body": "Idanu suna wakiltar gani, da gani suna wakiltar tunani ne ko hukunci. AT: \"abin da ke daidai cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahwehi Allahnsa ya ga ya yi\ndaidai\" (Duba:"
},
{
"title": "yadda Dauda kakansa ya yi ba",
"body": "Dauda ya yi abin da ya dace."
}
]