[
{
"title": " Ba an rubuta su a littafin abubuwan da suka faru da sarakunan Isra'ila ba?",
"body": " ana amfani da wannan tambayr domin a tunatar da mai karatu game da ayukan Yehoahaz(Duba: figs_rquestion)"
},
"title": "Yerobowam ya kwanta da kakaninsa, tare da sarakunan Isra'ila,",
"body": "wannan hanya ce mafi sasauci na cewa mutum ya mutu an kuma ɓinne shi da kakaninsa AT: \" Yerobowam ya mutu an kuma binne shi a in da aka binne sarakunan Isra'ila\" (UDB) (Duba: figs_euphemism)"
}
]