[ { "title": " Ba an rubuta su a littafin abubuwan da suka faru da sarakunan Isra'ila ba?", "body": " ana amfani da wannan tambayr domin a tunatar da mai karatu game da ayukan Yehoahaz(Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Yerobowam ya kwanta da kakaninsa, tare da sarakunan Isra'ila,", "body": "wannan hanya ce mafi sasauci na cewa mutum ya mutu an kuma É“inne shi da kakaninsa AT: \" Yerobowam ya mutu an kuma binne shi a in da aka binne sarakunan Isra'ila\" (UDB) (Duba: figs_euphemism)" } ]