"body": "Ya yi wannan tambayar don ya jaddada cewa sojojin Hezekiya ba su da albarkatun da za su yi yaƙi. Yana kuma amfani da ƙari wajen yin ba'a ga rundunar Hezekiya. AT: Ma'anar mai yiwuwa ita ce 1) \"Ba za ku iya yin nasara ko da ɗaya daga cikin mafi girman sojojin sarki ba.\" ko 2) \"Ba za ku iya kayar da rukunin sojojin sarki ta hannun babban jami'insa ba.\" (Duba: figs_rquestion da figs_hyperbole)"
"body": "Yayi wannan tambayar domin ya jaddada cewa Yahweh yana bayan nasarar sa don yin biyayya da umarnin rusa Isra'ila. AT: \"YAhweh da kansa ya ce mana mu zo nan mu lalatar da ƙasar nan!\" (Duba: figs_rquestion)"