"body": "matar ta yi amfani da wannan tambayar ta nuna cewa tana baƙin ciki da abinda ya faru. Tana magana ne game da tattaunawar ta da Elesha lokacin da ya ce mata za ta haifi ɗa. Wannan za iya rubuta shi. AT: \"ban tambayeka ka bani ɗa ba, amma na ce ka da ka yaudareni\" (Duba: figs_rquestion)"