"title": "'na roƙe ka ɗa ne, ya shugaba na, Ashe ban ce kada ka yaudare ni ba?",
"body": "matar ta yi amfani da wannan tambayar ta nuna cewa tana baƙin ciki da abinda ya faru. Tana magana ne game da tattaunawar ta da Elesha lokacin da ya ce mata za ta haifi ɗa. Wam"