"body": "Anan \"su\" yana nufin Isra'ila kuma \"hannu\" yana nufin ikon sarrafa su. AT: \"ya bar Hazayel sarkin Aram, da Ben Hadad, ɗansa, su ci nasara da Isra'ilawa sau da yawa a cikin yaƙi\" (Duba: figs_metonymy)"
"body": "Waɗannan jumla guda biyu suna nufin abu ɗaya kuma ana maimaita su don girmamawa. Sunan da ake nunawa \"zalunci\" yana ma'ana dai-dai da \"sarkin Aram yana zaluntar su.\" AT: \"ya ga yadda Sarkin Surm yake zaluntar Isra'ila\" (Duba: figs_abstractnouns)"