"body": "Anan \"su\" yana nufin Isra'ila kuma \"hannu\" yana nufin ikon sarrafa su. AT: \"ya bar Hazayel sarkin Aram, da Ben Hadad, ɗansa, su ci nasara da Isra'ilawa sau da yawa a cikin yaƙi\" (Duba: figs_metonymy)"
"body": "wadannan jumlolin nan guda biyu suna da ma'ana daya kuma an maimaita su ne don don girmamawa . zalumcin da ke magana a ciki yana da ma'ana daya kamar yadda sarkin Aramiyawa ke zalumtar su \" ya ga danniyar da ake yi wa Isra'ila, yadda sarkin Aram ya ke zaluntarsu.(Duba: figs_abstractnouns)"