"body": "Wannan yana nufin sojojin Hazayel da kuma Hazayel. AT: \"Hazayel, sarkin Aram tare da rundunarsa sun kai hari ... Daga nan sai suka juya zuwa wurin yaƙi\" (Duba: figs_synecdoche)"
"body": "Kyaututtukan da Yowash ya ba Hazayel sun shawo kansa kada ya kai wa Yerusalem hari. Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: \"Don\nhaka Hazayel ya daina kai wa Yerusalem hari kuma ya tafi\""