ha_2ki_tn_l3/12/17.txt

26 lines
770 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Hazayel sarkin Aram ya kai hari ... Hazayel ya juyo domin ya kawo hari ",
"body": "Wannan yana nufin sojojin Hazayel da kuma Hazayel. AT: \"Hazayel, sarkin Aram tare da rundunarsa sun kai hari ... Daga nan sai suka juya zuwa wurin yaƙi\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "kame ta",
"body": "\"sha kashi kuma ya yi iko da shi\""
},
{
"title": "Yehoshafat da Yehoram da Ahaziya, mahaifinsa",
"body": "Waɗannan sarakunan Yahuda ne da suka gabata. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "suka keɓe",
"body": "\"sadaukar\""
},
{
"title": "zinariya da aka samu a ɗakin ajiya na gidajen ",
"body": "\"zinariya da aka adana a ɗakin ajiya na gidajen\" "
},
{
"title": "Sai Hazayel ya fita daga Yerusalem",
"body": ""
}
]