[ { "title": "A shekara ta talatin da bakwai na Yowash sarkin Yahuda", "body": "\"Bayan Yowash ya yi mulkin Yahuza kusan shekara 37\" (Duba: translate_numbers)" }, { "title": "mulkin Yehoash ɗan Yehoahaz ya fara kan Isra'ila a Samariya", "body": "\"Yehowash ɗan Yehoahaz ya ci sarautar Isra'ila a Samariya\" " }, { "title": "Yehowash", "body": "Wannan sarki ne a Isra'ila wanda mahaifinsa shi ne Yehoahaz (Duba: translate_names)" }, { "title": "Ya yi abin mugunta a fuskar Yahweh", "body": "uskar anan na wakiltar tunani ko hukumcin Allah.AT: yayi abin mugunta a fuskar Yahweh.(Duba : figs_metaphor)" } ]