ha_2ki_tn_l3/09/23.txt

18 lines
442 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": " juya karusarsa ya tsere",
"body": "\"ya juya karusarsa ya yi ƙoƙarin tserewa\""
},
{
"title": "wata yaudara ce",
"body": "cuta ko yaudara"
},
{
"title": "da dukkan ƙarfinsa",
"body": "\"da dukkan ƙarfin sa\" ko \"da dukkan ikon sa\""
},
{
"title": "sai ya faɗi a cikin karusarsa",
"body": "Yoram ya mutu sakamakon harbi da kibiya. AT: \"Yoram ya faɗi a cikin karusarsa\" (Duba: figs_explicit)"
}
]