[ { "title": " juya karusarsa ya tsere", "body": "\"ya juya karusarsa ya yi ƙoƙarin tserewa\"" }, { "title": "wata yaudara ce", "body": "cuta ko yaudara" }, { "title": "da dukkan ƙarfinsa", "body": "\"da dukkan ƙarfin sa\" ko \"da dukkan ikon sa\"" }, { "title": "sai ya faɗi a cikin karusarsa", "body": "Yoram ya mutu sakamakon harbi da kibiya. AT: \"Yoram ya faɗi a cikin karusarsa\" (Duba: figs_explicit)" } ]