ha_2ki_tn_l3/15/19.txt

34 lines
1.6 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Sa'an nan Ful sarkin Asiriya ya zo gãba da ƙasar",
"body": "Kalmomin \"Ful sarkin Asiriya\" yana wakiltar Ful da rundunarsa. AT: \"Ful sarkin Asiriya ya zo tare da rundunarsa zuwa ƙasa\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Ful sarkin Asiriya",
"body": "Ful sunan wani mutum wanda ya kasance sarkin Asiriya. Shi kuma sunan Tiglat-Fileser. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "gãba da ƙasar",
"body": "Kalmomin \"gãba da\" karin magana ne ma'anar kai hari ne. “ƙasar” tana nufin ƙasar\nIsraila kuma tana wakiltar mutanen da suke zama. AT: \"ya zo da rundunarsa don su yi yaƙi da Isra'ila\" (Duba: figs_idiom da figs_metonymy)"
},
{
"title": "talanti dubu na azurfa",
"body": "\"Talanti 1000 na azurfa.\" Kuna iya juyar da wannan zuwa ma'aunin zamani. AT: \"kilo talatin da dubu uku na azurfa\" ko \"ton dubu talatin da uku na azurfa\" (Duba: translate_numbers da translate_bmoney)"
},
{
"title": "saboda Ful ya taimaka",
"body": "AT: \"domin Ful ya goyi bayan shi\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "gudumawa domin masarautar Isra'ila ta ƙarfafa a hannunsa",
"body": "Samun mulkin a hannunsa yana wakiltar mulkin. AT: \"don ƙarfafa mulkinsa a kan masarautar Isra'ila\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "a ƙarbi wannan kuɗin daga Isra'ila",
"body": "\"Ya karɓi wannan kuɗin daga Isra'ila\""
},
{
"title": "awo hamsin na azurfa",
"body": "Kuna iya juyar da wannan zuwa ma'aunin zamani. AT: \"giram ɗari shida na azurfa\" ko \"kashi uku bisa ɗari na kilo na azurfa\" (Duba: translate_bmoney)"
}
]