ha_2ki_tn_l3/15/23.txt

18 lines
1012 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "A shekara ta hamsin ta Azariya sarkin Yahuda",
"body": "Ana iya furta wannan a sarari da cewa wannan shine shekaransa sa na hamsin na mulkinsa.AT: \" A shekara ta 50 na mulkin Azariya sarkin Yahuda\"(Duba: figs_explicit da translate_numbers)"
},
{
"title": "Ya yi abin mugunta a fuskar Yahweh. ",
"body": "\"fuskar Yahweh\" na wakiltar hukumcin Yahweh . yadda Yahweh yake duban abubuwa . duba yadda zaka fassara wanan a 3:1 AT: \"abin mugunta bisa ga hukumcin Yahweh ko\" abin da Yahweh yana duba a matsayin mugunta. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Bai juya daga zunuban Yerobowam ɗan Nebat ba",
"body": "juya daga zunubansa na wakiltar kin aikata wadannan zunuban. AT: \" Fekahiya bai ki ya aikata zunuban Yerobowan ɗan Nebat ko \"ya aikata zunubi kamar yadda Yerobowam ɗan Nebat yayi.(Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ya sa Isra'ila ta yi zunubi.",
"body": "wannan kalmar Isra'ila anan na nufin mutane da ke zaune a kasar sra'ila. (Duba: figs_metonymy)"
}
]