"body": "\"fuskar Yahweh\" na wakiltar hukumcin Yahweh . yadda Yahweh yake duban abubuwa . duba yadda zaka fassara wanan a 3:1 AT: \"abin mugunta bisa ga hukumcin Yahweh ko\" (Duba: figs_metaphor)"
"body": "juya daga zunubansa na wakiltar kin aikata wadannan zunuban. AT: \" Fekahiya bai ki ya aikata zunuban Yerobowan ɗan Nebat ko \"ya aikata zunubi kamar yadda Yerobowam ɗan Nebat yayi.(Duba: figs_metaphor)"