"body": "Na'aman ya yi amfani da wannan tambayar don nuna cewa Abana da Farfar sun fi Kogin Yodan kyau. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"Abanah da Farfar Rafuka, a ƙasata ta Aram, sun fi kowane ɗayan rafin Isra'ila! (Duba: figs_rquestion)"
"body": "Na'aman yayi amfani da wannan tambayar don ya jaddada da cewa zai iya wanka a cikin kogin cikin sauƙi. Ya yi imanin cewa wanka a cikinsu zai iya warkar da shi kamar yadda wanka a Kogin Yodan zai iya yi. Ana iya rubuta wannan\nazaman sanarwa. AT: \"Ya kamata in yi wanka a cikin su in warke!\" ko \"Zan iya a sauƙaƙe na yi wanka a cikin su kuma in warke!\" (Duba: figs_rquestion da figs_irony)"