"body": "Na'aman ya yi amfani da wannan tambayar don nuna cewa Abana da Farfar sun fi Kogin Yodan kyau. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"Abanah da Farfar Rafuka, a ƙasata ta Aram, sun fi kowane ɗayan rafin Isra'ila! (Duba: figs_rquestion)"
"body": "Na'aman yayi amfani da wannan tambayar don ya jaddada da cewa zai iya wanka a cikin kogin cikin sauƙi. Ya yi imanin cewa wanka a cikinsu zai iya warkar\nda shi kamar yadda wanka a Kogin Urdun zai iya yi. Ana iya rubuta wannan\nazaman sanarwa. Fassarar Maɗaukaki: \"Ya kamata in yi wanka a cikin su in\nwarke!\" ko \"Zan iya a sauƙaƙe na yi wanka a cikin su kuma in warke!\" Na'aman ya yi amfani da wannan tambayar ya jaddada da ma ya yi wanka a sauran rafukan ya fi sauƙi.Ya yarda cewa wanka a cikinsu zai warkar da shi kamar yadda wanka a Yodan zai yi. AT: \"da yanzu na yi wanka a cikinsu na warke!\" ko da ya fi sauki in yi wanka a cikin su in warke!\" (Duba: figs_rquestion da figs_irony)"