"body": "Za a iya bayyana hakan a sarari cewa wannan ne shekara ta talatin da takwas ta mulkinsa. AT: \"A shekara ta 38 ta sarautar Azariya Sarkin Yahuda\" (Duba: figs_explicit da figs_numbers)"
"body": "Samariya ita ce birnin da Zekariya yake zaune a lokacin da yake sarkin Isra'ila. AT: \"ya zauna a Samariya kuma ya yi sarauta bisa Isra'ila na wata shida\""
"body": "Ganin Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin\n2 Sarakuna 3: 2. AT: \"abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh ya ɗauka mugunta ne\" (Duba: figs_metaphor)"
"body": "Komawa daga zunubai yana nuna ƙin aikata waɗannan zunuban. AT: \"Zekariya bai ƙi aikata zunuban Yerobowam ɗan Nebat ba\" ko kuma \"Ya yi zunubi kamar yadda Yerobowam ɗan Nebat ya yi zunubi\" (Duba: figs_metaphor)["