[ { "title": "A shekara ta talatin da takwas ta Azariya sarkin Yahuda", "body": "Za a iya bayyana hakan a sarari cewa wannan ne shekara ta talatin da takwas ta mulkinsa. AT: \"A shekara ta 38 ta sarautar Azariya Sarkin Yahuda\" (Duba: figs_explicit da figs_numbers)" }, { "title": "Zekariya ɗan Yerobowam", "body": "Yerobowam shi ne sarkin Isra'ila na biyu, yana da suna. Shi ɗan sarkin Yoash ne." }, { "title": "ya yi mulki a Isra'ila ta Samariya na wata shida", "body": "Samariya ita ce birnin da Zekariya yake zaune a lokacin da yake sarkin Isra'ila. AT: \"ya zauna a Samariya kuma ya yi sarauta bisa Isra'ila na wata shida\"" }, { "title": "Ya yi abin mugunta a fuskar Yahweh,", "body": "Ganin Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin\n2 Sarakuna 3: 2. AT: \"abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh ya ɗauka mugunta ne\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Bai kauce daga zunuban Yerobowam ɗan Nebat ba", "body": "Komawa daga zunubai yana nuna ƙin aikata waɗannan zunuban. AT: \"Zekariya bai ƙi aikata zunuban Yerobowam ɗan Nebat ba\" ko kuma \"Ya yi zunubi kamar yadda Yerobowam ɗan Nebat ya yi zunubi\" (Duba: figs_metaphor)[" }, { "title": "wanda ya sa Isra'ila ta yi zunubi", "body": "Anan kalmar \"Isra'ila\" tana wakiltar mutanen mulkin Isra'ila. AT: \"wanda ya sa mutanen Isra'ila su yi zunubi\" (Duba: figs_metonymy)" } ]