"body": "Kalmar \"ka\" na nufin Yehoshafat, amma ma nan nufin shi da sojojinsa. Anan \"Mowab.\" AT: \"kai da sojojinka za ku bini mu yi yaƙi gãba da sarkin Mowab?\" (Duba: figs_synecdoche)"
"body": "Yehoshafat na gaya wa Yoram ya yi amfani da shi, mutanen sa, da sojojinsa don biyan buƙatunsa. ya yi wannan maganar kamar su na Yoram ne. cikakkiyar ma'anar wannan za a iya cewa. AT: \"mu na a shirye muyi dukkan abinda ka ke son muyi. Sojojina da dawakaina a shirye suke su taimakeka\" (UDB) (Duba: figs_explicit)"