ha_2ki_tn_l3/03/07.txt

26 lines
652 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Dukkan bayanai:",
"body": "sarki Yoram ya ci gaba da yin magana da sarki Yehoshafat."
},
{
"title": "Ko za ka tafi tare da ni yaƙi gãba da Mowab?'",
"body": "Kalmar \"ka\" na nufin Yehoshafat, amma ma nan nufin shi da sojojinsa. Anan \"Mowab.\" AT: \"kai da sojojinka za ku bini mu yi yaƙi gãba da sarkin Mowab?\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Zan je",
"body": "Yehoshafaat yana cewa shi da sojojinsa za su yi yaƙi da sarki Yoram gãba da Mowab. AT: \"za mu tafi da kai\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]