"body": "Wannan yana maganar duk abin da Yahweh ya faɗa zai faru kamar dai abu ne wanda bai mutu ba ya faɗi ƙasa. AT: \"Babu wani ɓangaren\nkalmar Yahweh ... da zai faɗi\" ko \"kowane sashin maganar Yahweh ... zai faru\" (Duba: figs_metaphor)"
"body": "Wannan yana magana game da Yahweh wanda ya sa aka kashe zuriyar Ahab kamar ya kashe su da kansa. AT: \"Yahweh ne ya sa abin ya faru\" (Duba : figs_metaphor)"