"body": "Wannan yana maganar duk abin da Yahweh ya faɗa zai faru kamar dai abu ne wanda bai mutu ba ya faɗi ƙasa. AT: \"Babu wani ɓangaren\nkalmar Yahweh ... da zai faɗi\" ko \"kowane sashin maganar Yahweh ... zai faru\" (Duba: figs_metaphor)"
"body": "Wannan yana magana game da Yahweh wanda ya sa aka kashe zuriyar Ahab kamar ya kashe su da kansa. Fassara ta dabam: \"Ubangiji ne ya sa abin ya faru\" wannan maganar Yahweh ya sa a karkashe zuriyar Ahab , kamar shi da kansa ne ya kashe su AT: \"Yahweh ya yi abin da ya fada\" (Duba : figs_metaphor)"