"body": "Za a iya bayyana hakan a sarari cewa wannan ne shekara ta talatin da tara ta mulkinsa. AT: \"A shekara ta 39 ta sarautar Azariya sarkin Yahuda\" (Duba: figs_explicit)"
"body": "Ganin Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin\n2 Sarakuna 3: 2. AT: \"abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh ya ɗauka mugunta ne\" (Duba: figs_metaphor)"