[ { "title": "A shekara ta talatin da tara ta Azariya sarkin Yahuda, Menahem ɗan Gadi ya fara mulki a kan Isra'ila", "body": "Za a iya bayyana hakan a sarari cewa wannan ne shekara ta talatin da tara ta mulkinsa. AT: \"A shekara ta 39 ta sarautar Azariya sarkin Yahuda\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Ya yi abin mugunta a fuskar Yahweh", "body": "Ganin Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin\n2 Sarakuna 3: 2. AT: \"abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh ya ɗauka mugunta ne\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Gama a dukkan rayuwarsa", "body": "AT: \"Duk tsawon lokacin da ya rayu\" (Duba: figs_abstractnouns)" } ]