[ { "title": "Mahadinn Zance:", "body": "An ci gaba da labarin abin da ya faru bayan an ɓoye Yowash ɗan sarki Ahaziya a cikin haikalin bayan an kashe sauran zuriyar Ahaziya. cigaba da labarin abin da ya faru da bayan da a ɓoye Yoash dan sarki Azahiya a cikin haikali bayan da aka kashe duk zuriyar Sarki Azahiya" }, { "title": "A shekara ta bakwai", "body": "\"A shekara ta bakwai na mulkin Ataliya \" ko a shkara ta bakwaid da Ataliya ke mulki\"(Duba: translate_numbers)" }, { "title": "Yeho'iada", "body": " Babba firist (Duba: translate_names)" }, { "title": "ya kawo su wurinsa,", "body": "Yeho'iada babban firist ya sa sojojinsa su zo wurin sa a haikali. AT: \"ya kawo su wurinsa cikin haikalin Yahweh\"" } ]