"body": "Sarkin Asiriya (ta hanyar manzonsa Rabshake) yana so ya sa Sarki Hezekiya ya shakkar kansa da taimakon Masar. Ba ya tambayar wannan tambayar yana neman amsa. AT: \"Ba ku da dalilin yin tunanin zaku iya yin nasara da ni.\" (Duba: figs_rquestion)"
"body": "Sarkin Asiriya (ta hanyar manzonsa Rabshake) yana so ya sa Sarki Hezekiya ya shakkar kansa da taimakon Masar. Ba ya tambayar wannan tambayar yana neman amsa. AT: \"Ba za ku amince da kowa ba don ya tawaye da ni.\" (Duba: figs_rquestion)"
"body": "Sarkin Assuriya ya kwatanta Masar da sanda mai rauni; kuna tsammanin hakan zai\ntallafa muku lokacin da kuka jingina shi, amma maimakon haka sai ya faskara kuma ya\nyanke muku. Watau fassarar: \"mai rauni daga Masar\" (Duba"