"body": "Sarkin Asiriya (ta hanyar manzonsa Rabshake) yana so ya sa Sarki Hezekiya ya shakkar\nkansa da taimakon Masar. Ba ya tambayar wannan tambayar yana neman amsa.\nAT: \"Ba ku da dalilin yin tunanin zaku iya yin nasara da ni.\" (Duba: figs_rquestio"
"title": "Ga wa kake dogara? har da za ka tayar mani?",
"body": "Sarkin Assuriya (ta hanyar manzonsa Rabshakeh) yana so ya sa Sarki Hezekiya ya shakkar\nkansa da taimakon Masar. Ba ya tambayar wannan tambayar yana neman amsa.\nMaimaita fassarar: \"Ba za ku amince da kowa ba don ya tawaye da ni.\" (Duba:"
"body": "Sarkin Assuriya ya kwatanta Masar da sanda mai rauni; kuna tsammanin hakan zai\ntallafa muku lokacin da kuka jingina shi, amma maimakon haka sai ya faskara kuma ya\nyanke muku. Watau fassarar: \"mai rauni daga Masar\" (Duba"